‘YAN SHI’A SUN YI MAULUDIN ANNABI ISA A KADUNA, DUBA HOTUNA.

Mun sami rahoto  bisa ga jaridar naij.com, Jaridar ta ruwaito cewa ta ci karo da wani labari a dandalin sada zumunta dake nuna hotunan mabiya Shi’a yayin gudanar da maulidin Annabi Isa (A.S).


Lamarin ya daurewa ragowar musulmai kai matuka tare da saka wasu yin tambayar ko ya halatta musulmi ya yi mauludin wani annabi bayan annabi Muhammad (SAW). Ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yayin gudanar da mauludin a yankin gabashin jihar Kaduna.







DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments