TASIRIN DURKUSHEWAR KASUWAR FATUN DABBOBI GA NIJAR
Fataucin fatun dabbobi
na daga cikin kasuwancin da aka dade ana yi, a
yankunan yammacin Afrika inda ake sarrafa fatar a gida don yin wadansu abubuwan ado, yayinda wata kuma ake fitar da ita ketare ga manyan kamfanoni.
yankunan yammacin Afrika inda ake sarrafa fatar a gida don yin wadansu abubuwan ado, yayinda wata kuma ake fitar da ita ketare ga manyan kamfanoni.
A shekarun da suka
gabata sana’a ce mai badawa amma tun bayan durkushewar kamfanonin da ke kumla
da tattara ta da gyarata da ma kaita kasashen waje sha’anin na neman durkushewa
inda a yan shekarun nan kullum farashin sai kara faduwa ya ke yi. Wakilinmu RFI Hausa Damagaram Ibrahim malam Tchillo ya hada wannan rahoto a akai.
DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku