BA MU YIN HADIN-BAKI DA SARAKI, MARTANIN EFCC GA MASHAWARCIN BUHARI
Hukumar Yaki da Cin Hanci, Rashawa da Hana Laifukan Zamba(EFCC), ta maida wa mashawarcin Shugaba Muhammadu Buhari kan Harkokin Siyasa, Babafemi Ujudu cewa ba ta da wata alaka da Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki.
Ujudu ya yi wannan
zargin ne a cikin wani rubutu da ya fi kwanan nan.
An rika yin wannan cikin daga cikin makon da ya
gabata cewa wasu jami’an tsaro na aiki tare da Saraki, domin yi wa dimokradiyya
ko wannan gwamnati zagon-kasa.
Wannan ya biyo bayan mamayar da jami’an SSS suka yi
wa Majalisar Tarayya ne, wanda wasu ke zargin cewa da hadin bakin SSS da Saraki
aka kai harin.
Sai dai kuma Saraki ya fito ya karyata haka, har ya
kara da cewa wanda ya fadi hakan to ya raina wa ‘yan Najeriya hankali.
DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku