ALHAZAN NAJERIYA NA FUSKANTAR MATSALAR ABINCI A SAUDIYA



Daya daga cikin matsalolin da suka bayyana a hajjin bana, shi ne tsarin ciyar da alhazan Najeriya a kasar Saudiyya, tsarin daya ci karo da wasu kalubale na aiwatar dashi.Daga birnin Makka wakilin RFI Shehu Saulawa ya rubuta wannan rahoton.



DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments