WADANDA SUKA FICE DAGA APC DUK ‘YAN KASHE MU RABA NE DA MA CAN – INJI OSHIOMHOLE
Shugaban jam’iyyar APC ya bayyana
cewa ko kadan hankalin sa bai tashi jin wai wadansu ‘yan jam’iyyar sa sun fice
daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar adawa ta PDP.
” Ni fa babu abin da zai hanani
barci har da minshari domin kuwa dama can ba kwaunar APC suke yi ba. Dukkan su
yan kashe mu raba ne ba masu son ci gaban jam’iyyar APC ba.
”
Dukkan su babu wanda Buhari bai ci mazabar sa ba, kuma wannan abin farin ciki
ne domin gara da suka fice yanzu ma domin kunga za ma san yadda za mu tsara
kamfen din mu domin tunkarar 2019.
”
Kuma dama can duk da suna jam’iyyar APC, sun zamo mana kayan kifi a wuya, sai
suka zama kamar bangaren adawa na jam’iyyar.
Idan
ba a manta ba a safiyar Talata din nan ne sanatoci 15 suka koma jam’iyyar PDP
sannan wasu ‘yan majalisar wakilai 34 suma suka koma jam’iyyar PDP din.
DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com

Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku