FARANSA TA DOKE KASAR CROATIA A WASAN KARSHE




 Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron kenan a lokacin da ya tashi yake nuna murnarshi da daukar kofin Duniya da kasarshi tayi, ya tashi tsaye ya wurga hannu sama dan murna.


Shugaban Faransar, Emmanuel Macron da shugabar Croatia, Kolinda Grabar-Kitarovic dana Rasha,Vladmir Putin duk sun halarci filin wasan inda suka kalli kwallon tare da ta kare Faransa na lallasa Croatia da ci 4-2.




DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com 

Comments