RUWA YA KARE WA DAN KADA - FARANSA TA LADABTAR DA AJANTINA
Kasar Faransa ta yi wasan kura da kasar Ajantina a wasan zagaye na
biyu na cin kofin kwallon kafa ta duniya.
An tashi wasa kasar Faransa na da
ci 4 Ajantina na da ci 3.
Yanzu dai itama Ajantina zata
tattara komatsen ta ta kara gaba kamar yadda kashen da suka fita a zagayen
farko suka yi.
Masu yin sharhi sun ce babu abin
azo a gani da shahararren dan wasan kasar Leo Messi a filin wasa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku