Rikici ya sake ballewa tsakanin yan sanda da yan Shi'a a ikin garin Abuja
Jami'an yan sandan babban birnin tarayya, ta kuma cakumewa da mabiya Sheik Ibrahim Zakzaky da aka fi sani da yan Shi'a masu zanga-zanga a babban birnin tarayya Abuja.
Masu zanga-zanga sun yi rikici da jami'an tsaron ne a unguwar Maitama inda suka jifan yan sandan. Wannan jefe-jefe ya shafi dukiyoyin jama'a mazauna unguwar wanda ya kunshi motoci da gidajensu. Su kuma jami'an yan sandan sun tarwatsasu da barkonon tsohuwa Zamu kawo muku cikakken rahoton. Source: HAUSA NAIJA

Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku