YARO DAN BAIWA DA YA RAYU SHI KADAI A WANI HADARIN JIRGIN SAMA
- Zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana Muzuru ana Shaho sai yayi
A safiyar jiya Lahadi ne jami'an ceto suka gano
wani yaro dan kimanin shekaru 12 a duniya kwance a gurin da aka yi wani
hatsarin Jirgin sama a kasar Indonesia.
Na'urar kyamarar hoto ta nuno yaron cikin rai
kwakwai-mutu-kwakwai. Tun da farko dai masu ceton sun same shi a cikin bangorin
Jirgin saman ne da ya fado kasa akan iyakar kasar Papua Guinea.
DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku