MUSULMAI NA FAFUTUKAR SAYEN RAGUNAN SALLAR LAYYA



A yayin da bikin babbar Sallar Layya ke karatowa, Musulmai na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da bikin da suka hada da hada-hadar sayen dabbobi musamman raguna. Sai dai wasu Musulman sun nuna fargabar tsadar dabbobin, yayin da masu sayar da su ke cewa, kawo yanzu babu kasuwa duk da cewa, suna sa ran ciniki kafin ranar Sallah.

DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments