MATAIMAKIN SHUGABAN KASA OSIBANJO YA NADA SABON SHUGABAN DSS

Bayan da ya Sallami Shugaban 'yan sanda masu farin kaya wanda aka fi sani da DSS, mataimakin shugaban kasar Najeriya Prof. Yemi Osibanjo, ya bayyana cewa ya sallami Lawal Daura bayan da hukumar ta DSS ta hana wadansu sanatoci shigan Majalisar a yau. wanda a fadin Osibanjo, hakan ya saba wa kundin dokokin kasar.


Ba tare da jinkiri ba ya nada 

Matthew Seiyefa 

a matsayin sabon shugabar hukumar DSS. 

zamu kawo maku cikakken bayani.


Comments