IBRAHIM IDRIS YA BAYYANA DALILAN DA YASA LAWAL DAURA YA AIKA DA YARAN SA ZUWA MAJALISAR TARAYYA - HOTUNA

Sufeto janar na 'yan sanda, Ibrahim K. Idris ya bayyana dalilan da ya sa Shugaban Hukumar farin kaya na DSS ya aika yaran sa zuwa majalisar tarayya a ran 7 ga watan Augusta a Abuja, babban birnin tarayya. 



Ibrahim Idris ya bayyana hujjojin ne bisa bincike da 'yan sanda suka aiwatar a cikin wata rahoto da ya rubuta wa ofishin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osibanjo a ran 8 ga watan Augusta.

Ga rahoton kamar yadda kamfanin dillancin labarai ta kasa NAN ta bayyana.


Rahoto 1



Rahoto 2


Rahoto 3



Rahoto 4



Rahoto 5




DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments