AN KAMA WANI MAHAUCI DA YA KWARE WURIN YANKA KARE YANA GASAWA YA SAYAR WA MUTANE



Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa jami’an tsaro sun yi nasarar kama wani Mahaucin da ya kware wajen yanka Kare yana gasawa ya sayarma da bayin Allah.



An kama mahaucin ne a lokacin da yake yanka wata karya a cikin dakin shi.

Jami'an 'yan sanda sun yi ram da shi wannan Mahauci tare da wanda yake siyar masa da Karen.



DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
DOMIN TALLA: http://northernstartv.blogspot.com/p/siyasa.html

Comments