ZANGA ZANGA YA BARKE BAYAN AMBALIYAR RUWA YA SHAFE YARO DAN SHEKARA SHIDA DA MAHAIFIYARSA (hotuna)


Mazauna birnin Benin sun tashi dab akin ciki a ranar Litinin, 16 ga watan Yuli bayan yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa sun fada a babban kwatamin ruwa a gidan saukar bakin Uselu dake unguwar Second Omosogie. Wani mai amfani da shafin Facebook Aigbovo John ne ya bayyana hakan a shafinsa, ya bayyana cewa anyi nasarar ceto uwar yayinda ambaliyar ruwa ya tafi da dan shekara shidan.



DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com 

Comments