ZA’A TURA JAMI'AN TSARO 30,000 ZUWA ZABEN EKITI




Hukumomin tsaro, ciki har da 'yan sanda na Najeriya za su tura ma'aikata 30,000 don inganta tsaro a lokacin zaben gwamna a ranar 12 ga watan Yuli a jihar Ekiti.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com

Comments