‘YAN BINDIGA SUN KASHE WANI JIGON JAM’IYAR APC



Wasu yan bindiga da ake tunanin anyo hayar su ne sun kai hari sannan sun kashe wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma shugaba jam’iyyar a karamar hukumar Ideato dake jihar Imo.



A lokacin wannan rahoton, babu cikakken bayani akan kisan Sunny Ejiagwu.
ai dai gidan talbijin din Channels TV sun rahoto ewa an kashe Ejiagwu a ranar Juma’a, 27 ga watan Yuli.
An tattaro cewa yana daya daga ikin shugabannin jam’iyyar da aka zaba kwanan nan a zaben kananan hukumomi da aka kammala.



DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/  
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv  
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/

ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A  nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com

Comments