SHUGABAN KASAR FARANSA MARCON YA ZIYARCI NAJERIYA


Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin Shugaban kasar Faransa Emmanuel Marcon ‘a fadar sa da misalin karfe hudu na yammacin yau. Bayan dawowarsa daga taron AU a Mauritaniya.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa shugaban kasar faransar ya tattauna ne da shugaba Buhari dangane da matsalolin tsaro na kasar.

Daga nan Macron zai shige Legas domin gidan da Fela Anikulapo Kuti ya kafa.


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com

Comments