JAWABIN SHUGABA BUHARI A TARON AU A MAURITANIA

Shugaban kasar Muhammadu Buhari a taron kungiyar AU a Nouakchott, Mauritania ya yi kira ga kasashe da kudaden Najeriya na sata, su dawo da shi wa kasar Najeriya ba tare da bin wadansu hanyoy masu tsawaitawa  ba.

Mashawarcin Musamman ga Shugaban Kasa akan Muhimman labarai, Femi Adesina ya bayyana hakan a wata sanarwa ranar Lahadi.

Shugaban Buhari a jawabinsa na shugaba, kuma jagoran kungiyar  tarayyar Afrika. Taken bana: nasara da cin hanci da rashawa, hanya mai dorewa zuwa ci gaban Airka, ya ce dole ne duk hannayensu su kasance a hade don cimma wannan.


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com

Comments