SHAIDU SUNYI MAGANA GAME DA HATSARIN TANKIN MAI A HAYAR LEGAS

Shaidu da wadanda suka tsira sunyi labarin mummunar lamarin da ya faru a jiya Alhamis, a hanyar Ibadan zuwa Legas inda wata babban motan daukan man fetur da ya fadi a kan gadar Otedola, da ya jawo mutuwar mutane tara ya kona motoci 54.
A cewar Vanguard, wani mai mutuum wanda ya shaida  yanda lamarin ta faru mai suna Adewale Adesanya, ya ce bai taba tunanin mai tukin takin man zai gagara shawo kan motar ba. Amma da tankin man ta fadi sai man da ke ciki ya zube a kasa, nan take sai wuta ya kama.
"da na ga man da ke zuba a cikin tankin na gangarowa zuwa inda mota na take, tattare da wuta, sai na yi maza na fita daga mota nan a tsallake zuwa dayan gefen titin."
Wani mai tsira, Michael Simon, wanda motarsa ​​ta fadi, ya ce: "Na yi farin ciki ban mutu yayin ƙoƙarin tserewa daga wurin. Na yi ƙoƙari na kawas da mota ta don kauce “


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com

Comments