MAI KAMA KWALLON SUPER EAGLES CARL IKEME YAYI YAKI KAN CUTAR SANKARAR BARGO



Mai tsaron gida da kuma kama kwallon kafa  na Najeriya, Carl Ikeme, ya ce yana kan hanyar dawowa bayan ya shawo kan cutar sankarar bargo.

Dan wasan mai shekaru 32 wanda ya tsare kwallaye 10 wa Super Eagles - ya rubuta a Instagram cewa har yanzu yana fuskantar matsalolin amma akwai sauki fiye da shekara daya da aka gano shi dauke da rashin lafiya.



Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com

Comments