BINCIKE KAN KISAN GILLAR DA AKE YI A FILATO
Kwanaki hudu bayan
hare-haren da aka kasha sama da mutane 86, majalisar dokokin jihar Plateau ta
kafa kwamiti na musamman guda bakwai don binciko hare-hare a wasu sassan jihar.
Shugaban kungiyar
Mr Yusuf Gagdi ne ya jagoranci bincike kan kisan gillar da aka yi a makon jiya
a kauyuka 11 a Barikin Ladi da kuma wasu kauyukan Bokkos da Riyom.
Shugaban Majalisar
Dattijai Mr Peter Azi ya umurci kwamitin ya sake dawo da bincikensa a cikin
makonni hudu.
An kafa kwamitin ne
bayan wani yunkuri da Mr Peter Ibrahim, memba na wakiltar Jos Barikin Ladi ya
yi.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku