BA ZA A YI ZABE DA DA TSARIN LANTARKI BA A SHEKARA TA 2019 - INEC

Shugaban Hukumar Zabe ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce ba za a yi amfani da tsarin zabe na lantarki ba a cikin zaben shekara ta 2019.

Farfesa Yakubu ya fada wannan ranar Jumma'a yayin da yake jawabi ga mahalarta a taron kolin duniya da aka gudanar a Abuja.

"Babu amfani da wadansu na'ura masu amfani da wiutar lantarki amma zamu yi amfani da fasaha a wasu hanyoyi na tafiyar da zaben.






Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta

Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com

Comments