AN BUDE SASHEN KULA DA MAGUNGUNAR GARGAJIYA A MA’AIKATAR KIWON LAFIYA
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya bayyana cewa ma’aikatar sa
ta amince da a bude sabon sashe don kula da maganin gargajiya.
Ministan ya fadi haka ne a taton
masana da aka yi a garin kano a makon da ya gabata.
Adewole ya ce tuni ofishin
sakataren gwamnatin tarayya ta amince musu da bude wannan sashe da zai kula da
ayyukan magungunan gargajiyya.
Zaku iya turo mana ra’ayoyin ku a nstv@tstvafrica.com
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku