SOJOJIN SAMAN NAJERIYA TA TARWATSA SANSANIN BOKO HARAM

Rundunar Sojojin Najeriya (NAF) tace sababbin makamai masu linzami na Mi-35M sun samu nasara a kan sansanin 'yan Boko Haram (BHT) a wani sansanin, kilomita 9.7 a kudu maso gabashin Bonne a cikin yakin da suke yi da ta'addanci na "Operation Thunder Strike" a Borno.
Sun ce, sun yi nasarar kashe  Yawancin 'yan ta'adar tare da harba makamai masu linzami a sansanin su.

Babban Daraktan Harkokin  Jakadancin na NAF, AVM. Olatokunbo Adesanya, wanda ya tabbatar da hakan a wata sanarwa a ranar Asabar a birnin Abuja, ya ce an gudanar da yakin ne  a ranar Alhamis.

"Wani rahoto na farko na Intelligence, Surveillance da Reknown ya nuna cewa sojojin sun yi amfani ne da makamai masu linzami na Mi-35M da bindigogi "


Comments