AN KASHE A KALLA MUTUM 10 A WANI HARI DA MAKIYAYA SUKA KAI A GARIN GUMA, JIHAR BENUE



An kashe fiye da 10 ba, kuma wasu da dama sun jikkata bayan da ake zaton makiyaya sun kai hari ga Tse Iortyer, kusa da garin Yelewata dake Guma na Jihar Benue.

Comments