SHUGABA BUHARI ZAI BAR NIJERIYA ZUWA AMURKA:


Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Nigeria a ranar Asabar don zuwa Amurka.
Kwanan baya ya fada cewa Shugaba Donald Trump zai karbi bakuncin abokinsa Buhari a Washington a ranar 30 ga watan Afrilu, kuma wannan taron zai mayar da hankali akan "yaki da ta'addanci" da "inganta ci gaban tattalin arziki."

Comments