MAJALISAR DATTIJAI SUN GAYYACI SHUGABA MUHAMMADU BUHARI

Majalisar wakilai a ranar Laraba 25 GA WATAN AFIRILU ta gayyaci Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana a gaban 'yan majalisar game da kisan gillar da ake yi a Arewa ta tsakiya da sauran sassar kasar Nijeriya

Comments