TASIRIN DURKUSHEWAR KASUWAR FATUN DABBOBI GA NIJAR


Fataucin fatun dabbobi na daga cikin kasuwancin da aka dade ana yi, a
yankunan yammacin Afrika inda ake sarrafa fatar a gida don yin wadansu abubuwan ado, yayinda wata kuma ake fitar da ita ketare ga manyan kamfanoni.

A shekarun da suka gabata sana’a ce mai badawa amma tun bayan durkushewar kamfanonin da ke kumla da tattara ta da gyarata da ma kaita kasashen waje sha’anin na neman durkushewa inda a yan shekarun nan kullum farashin sai kara faduwa ya ke yi. Wakilinmu RFI Hausa Damagaram Ibrahim malam Tchillo ya hada wannan rahoto a akai.



DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA 

Comments