Wasu yan bindiga da ake tunanin anyo hayar su ne sun kai hari
sannan sun kashe wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma
shugaba jam’iyyar a karamar hukumar Ideato dake jihar Imo.
A lokacin wannan rahoton, babu cikakken bayani akan kisan
Sunny Ejiagwu.
ai dai gidan talbijin din Channels TV sun rahoto ewa an kashe
Ejiagwu a ranar Juma’a, 27 ga watan Yuli.
An tattaro cewa yana daya daga ikin shugabannin jam’iyyar da
aka zaba kwanan nan a zaben kananan hukumomi da aka kammala.
DOMIN KARIN LABARAI DA KARIN BAYANI KO TAMBAYA, A ZIYARCI SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
FACEBOOK: https://www.facebook.com/northernstartv/
TWITTER: https://twitter.com/northernstartv
https://www.linkedin.com/in/northern-star-television-6660bb162/
ZAKU IYA TURO RA'AYOYINKU 'A nstv@tstvafrica.com KO northernstartv@gmail.com
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku