RIKICIN-JOS-FADAR-SHUGABAN-KASA-TA-BAYYYANA-KOKARIN-DA-BUHARI-YA-KE-YI
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana matakan da Gwamnatin Shugaban
Kasa Muhammadu Buhari ta dauka domin kawo karshen kashe-kashen da ya auku a
Garin Jos inda mutane da dama su ka rasa ran su.
Ofishin PODE da ke fadar Shugaban kasa ta ayyano matakai 7 da
Gwamnatin Tarayyar ta dauka daga lokacin da rikicin ya barke kawo yanzu.
a dai matakan nan kamar haka: 1. Sufeta na Sojin Najeriya ya
aika Runduna ta musamman zuwa Garuruwan Barkin Ladi da kuma Kudancin Jos. 2.
‘Yan Sandan Najeriya sun aika Jiragen yawo zuwa Garuruwan Biyom da kuma sauran
Kananan Hukumonin na Filato. Bayan nan kuma an tura makamai da sauran kayan
aiki.
Comments
Post a Comment
Ku bada ra'ayoyin ku